1 Sar 22:52 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi zunubi a gaban Ubangiji. Ya bi halin tsohonsa da na tsohuwarsa, da na Yerobowam ɗan Nebat, wanda ya sa Isra'ila su yi zunubi.

1 Sar 22

1 Sar 22:45-53