1 Sar 22:44-46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

44. Yehoshafat kuma ya ba Sarkin Isra'ila amana.

45. Sauran ayyukan Yehoshafat, da ƙarfin da ya nuna, da yadda ya yi yaƙi, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuza.

46. Ya kori dukan karuwai mata da maza da suka ragu a ƙasar a zamanin tsohonsa Asa.

1 Sar 22