1 Sar 22:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran ayyukan Ahab da dukan abin da ya yi, da gidan da ya gina na hauren giwa da garuruwan da ya gina, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.

1 Sar 22

1 Sar 22:35-49