1 Sar 22:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mikaiya ya ce, “Ga abin da ya faru, Ubangiji ya bar annabawanka su faɗa maka ƙarya. Amma Ubangiji kansa ya riga ya zartar maka da masifa.”

1 Sar 22

1 Sar 22:20-29