1 Sar 22:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarkin Isra'ila ya ce wa Yehoshafat, “Ban faɗa maka ba, ba zai yi wani annabcin alheri a kaina ba sai dai na masifa?”

1 Sar 22

1 Sar 22:12-24