1 Sar 21:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Ahab ya ji wannan magana, sai ya yage tufafinsa, ya sa na makoki, ya yi azumi, ya kwanta a tsummokin makoki, ya tashi yana tafiya a hankali.

1 Sar 21

1 Sar 21:24-29