1 Sar 21:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan sa gidanka ya zama kamar gidan Yerobowam ɗan Nebat, da gidan Ba'asha ɗan Ahija saboda ka sa ni in yi fushi, ka kuma sa mutanen Isra'ila suka yi zunubi.’

1 Sar 21

1 Sar 21:12-28