1 Sar 21:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Tashi, ka tafi, ka sadu da Ahab, Sarkin Isra'ila, wanda yake a Samariya, ga shi can a gonar inabin Nabot inda ya tafi don ya mallake ta.

1 Sar 21

1 Sar 21:15-26