1 Sar 20:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce wa jakadun Ben-hadad, “Ku ce wa maigirma, sarki, dukan abin da ya nema a wurina da farko, zan yi, amma wannan na ƙarshe, ban zan iya yi ba.”Jakadun kuwa suka koma da wannan labari.

1 Sar 20

1 Sar 20:5-13