1 Sar 20:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran kuwa suka gudu zuwa birnin Afek. Garun birnin kuma ya fāɗa a kan mutum dubu ashirin da bakwai (27,000) waɗanda suka ragu.Ben-hadad kuwa ya gudu ya shiga ƙurewar ɗaki, a cikin birnin.

1 Sar 20

1 Sar 20:20-38