1 Sar 20:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Aka tara mutanen Isra'ila, aka ba su guzuri, suka tafi, su yi yaƙi da Suriyawa. Isra'ilawa suka kafa sansani a gabansu kamar 'yan garkuna biyu na awaki, amma Suriyawa suka cika ƙasar.

1 Sar 20

1 Sar 20:18-28