1 Sar 20:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Samarin ne suka fara fita. Sai Ben-hadad ya aiki mutane, suka faɗa masa cewa, “Mutane suna zuwa daga Samariya.”

1 Sar 20

1 Sar 20:16-21