1 Sar 20:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya tara sojoji matasa na hakiman larduna, mutum ɗari biyu da talatin da biyu. Sa'an nan kuma, ya tara dukan mutanen Isra'ila dubu bakwai (7,000).

1 Sar 20

1 Sar 20:8-18