1 Sar 20:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Ahab ya amsa, ya ce, “Ku faɗa masa, sojan ainihi, sai ya gama yaƙi sa'an nan ya yi fāriya, amma ba tun kafin a fara ba.”

1 Sar 20

1 Sar 20:8-17