1 Sar 20:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ben-hadad Sarkin Suriya kuwa ya tara dukan sojojinsa. Sarakuna talatin da biyu kuma suna tare da shi, da dawakai, da karusai. Ya haura ya kai wa Samariya yaƙi. Ya kuwa yi yaƙi da ita.

1 Sar 20

1 Sar 20:1-8