1 Sar 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Amma ka nuna alheri ga 'ya'yan Barzillai daga Gileyad, ka lura da su da kyau, gama sun nuna mini alheri sa'ad da nake gudu daga ɗan'uwanka, Absalom.

1 Sar 2

1 Sar 2:6-14