1 Sar 2:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sarki ya umarci Benaiya ɗan Yehoyada, ya tafi, ya kashe Shimai. Yanzu sarauta ta tabbata a hannun Sulemanu.

1 Sar 2

1 Sar 2:39-46