1 Sar 2:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki kuma ya ce masa, “Ka sani sarai irin duk muguntar da ka yi wa tsohona, Dawuda. Haka kuma Ubangiji zai sāka maka bisa ga muguntarka.

1 Sar 2

1 Sar 2:38-45