1 Sar 2:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai kuma sarki ya aika a kirawo Shimai. Sa'an nan ya ce masa, “Ka gina wa kanka gida a Urushalima, ka zauna a nan, kada ka fita ko kaɗan zuwa wani wuri.

1 Sar 2

1 Sar 2:31-46