1 Sar 2:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka alhakin jininsu zai koma a kan zuriyar Yowab har abada, amma da Dawuda da zuriyarsa, da gidansa, da gadon sarautarsa, albarkar Ubangiji za ta zauna a kansu har abada.”

1 Sar 2

1 Sar 2:27-36