1 Sar 2:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da aka faɗa wa sarki Sulemanu, Yowab ya gudu zuwa alfarwa ta Ubangiji, ga shi, yana wajen bagade, sai Sulemanu ya aiki Benaiya, ɗan Yehoyada, ya je ya kashe shi.

1 Sar 2

1 Sar 2:27-32