1 Sar 2:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka Sulemanu ya kori Abiyata daga aikin firist na Ubangiji, ta haka aka cika maganar da Ubangiji ya faɗa a kan gidan Eli a Shilo.

1 Sar 2

1 Sar 2:20-29