1 Sar 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki Sulemanu ya rantse da Ubangiji ya ce, “Allah ya kashe ni nan take idan ban sa Adonija ya biya wannan roƙo da ransa ba.

1 Sar 2

1 Sar 2:17-27