1 Sar 19:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Iliya kuwa ya kwanta, ya yi ta barci a gindin itacen. Farat sai mala'ika ya taba shi, ya ce masa, “Tashi, ka ci abinci.”

1 Sar 19

1 Sar 19:1-15