1 Sar 19:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yezebel ta aike a wurin Iliya ta ce, “Idan gobe war haka, ban kashe ka ba kamar yadda ka karkashe annabawan nan, to, alloli su hukunta ni.”

1 Sar 19

1 Sar 19:1-5