1 Sar 19:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka zan rage mutum dubu bakwai(7,000) na Isra'ila waɗanda ba su rusuna wa Ba'al da gwiwoyinsu ba, ba su kuma sumbace shi da bakinsu ba.”

1 Sar 19

1 Sar 19:10-19