1 Sar 19:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Iliya ya ji muryar, sai ya rufe fuskarsa da alkyabbarsa, ya fita, ya tsaya a bakin kogon. Sai ya ji murya ta ce masa, “Me kake yi a nan, Iliya?”

1 Sar 19

1 Sar 19:10-18