1 Sar 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Obadiya yake tafiya a hanya suka yi kaciɓis da Iliya, Obadiya kuwa ya rabe da shi, sai ya rusuna ya ce, “Shugabana Iliya, kai ne kuwa?”

1 Sar 18

1 Sar 18:4-15