1 Sar 18:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A lokacin da Yezebel ta karkashe annabawan Ubangiji, Obadiya ya kwashe annabawa ɗari ya raba su hamsin hamsin ya ɓoye su a kogo, ya ciyar da su, ya shayar da su.

1 Sar 18

1 Sar 18:2-10