1 Sar 18:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da dukan mutane suka ga haka, sai suka rusuna suka sunkuyar da kai suka ce, “Ubangiji shi ne Allah, Ubangiji shi ne Allah.”

1 Sar 18

1 Sar 18:36-46