1 Sar 18:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka amsa mini, ya Ubangiji, ka amsa mini, domin waɗannan mutane su sani, kai Ubangiji, kai ne Allah, kai ne kuma ka juyo da zuciyarsu.”

1 Sar 18

1 Sar 18:27-45