1 Sar 18:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma sa a kwarara sau na biyu, suka kwarara sau na biyun. Ya ce kuma a kwarara sau na uku, sai suka kwarara sau na ukun.

1 Sar 18

1 Sar 18:26-38