1 Sar 18:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na rantse da Ubangiji Allahnka mai rai, ba al'umma ko mulki da shugabana sarki bai aika a nemo ka ba. In suka ce ba ka nan, sai ya sa mulkin ko al'ummar su rantse, cewa ai, ba su same ka ba.

1 Sar 18

1 Sar 18:9-12