1 Sar 17:2-4 Littafi Mai Tsarki (HAU) Sa'an nan Ubangiji ya ce wa Iliya, “Ka tashi daga nan ka nufi wajen gabas, ka ɓuya a rafin Kerit, a gabashin Urdun.