1 Sar 17:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Iliya ya ce mata, “Kada ki ji tsoro, ki tafi, ki yi yadda kika ce, amma ki fara yi mini 'yar waina, ki kawo mini, sa'an nan ki yi wa kanki da ɗanki.

1 Sar 17

1 Sar 17:12-19