1 Sar 16:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da yake abu ne mai sauƙi a gare shi ya bi hanyar zunuban Yerobowam ɗan Nebat, sai ya auro Yezebel 'yar Etba'al, Sarkin Sidon, ya kuma bauta wa gunkin nan Ba'al, ya yi masa sujada.

1 Sar 16

1 Sar 16:23-34