1 Sar 16:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A shekara ta talatin da takwas ta sarautar Asa, Sarkin Yahuza, Ahab ɗan Omri ya yi sarautar Isra'ila. Ahab ɗan Omri kuwa ya yi sarautar Isra'ila a Samariya shekara ashirin da biyu.

1 Sar 16

1 Sar 16:26-33