1 Sar 16:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya bi duk irin hanyoyin Yerobowam ɗan Nebat, da irin zunuban da ya sa jama'ar Isra'ila su yi. Suka sa Ubangiji Allah na Isra'ila ya yi fushi saboda gumakansu.

1 Sar 16

1 Sar 16:21-28