1 Sar 16:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Tun da yake na ɗauke ka daga cikin ƙura, na maishe ka shugaban jama'ata Isra'ila, kai kuwa ka bi hanyar Yerobowam, ka sa jama'ata, wato Isra'ila, su yi zunubi, suka sa na yi fushi saboda zunubansu,

1 Sar 16

1 Sar 16:1-7