1 Sar 16:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan ya faru saboda zunuban da ya aikata, ya yi mugun abu a gaban Ubangiji, ya bi hanyar Yerobowam da zunubinsa da ya aikata, har ya sa Isra'ilawa su yi zunubi.

1 Sar 16

1 Sar 16:18-23