1 Sar 15:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba'asha ɗan Ahija kuwa daga gidan Issaka ya yi wa Nadab maƙarƙashiya, ya kashe shi a Gibbeton ta Filistiyawa, gama Nadab da mutanen Isra'ila sun kewaye Gibbeton da yaƙi.

1 Sar 15

1 Sar 15:22-34