1 Sar 15:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sauran dukan ayyukan Asa, da dukan ƙarfinsa, da dukan abin da ya yi, da garuruwan da ya gina, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Yahuza. Amma da ya tsufa, sai ya sami ciwo a ƙafafunsa.

1 Sar 15

1 Sar 15:20-31