1 Sar 14:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan jama'ar Isra'ila za su yi makoki dominsa, su binne shi, gama shi kaɗai zai sami binnewa daga cikin gidan Yerobowam, domin a gare shi kaɗai aka iske abin da Ubangiji, Allah na Isra'ila, yake murna da shi.

1 Sar 14

1 Sar 14:5-20