1 Sar 13:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Yerobowam ya ce wa annabin, “In ka yarda ka yi roƙo ga Ubangiji Allahnka domina, ka yi mini addu'a don ya warkar da hannuna.”Annabi ya roƙi Ubangiji, sai hannun sarki ya komo daidai.

1 Sar 13

1 Sar 13:3-13