1 Sar 13:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

amma ka komo, ka ci abinci, ka sha ruwa a wurin da ya ce maka, kada ka ci abinci, ko kuwa ka sha ruwa, saboda haka ba za a binne gawarka a kabarin kakanninka ba.’ ”

1 Sar 13

1 Sar 13:21-29