1 Sar 13:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsohon annabin ya tambaye su, “Wace hanya ya bi?” Su kuwa suka nuna masa hanyar.

1 Sar 13

1 Sar 13:11-21