1 Sar 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sarki Rehobowam kuwa ya nemi shawara daga wurin dattawa, waɗanda suka bauta wa tsohonsa, Sulemanu, lokacin da yake da rai. Ya ce musu, “Wace shawara za ku ba ni don in amsa wa mutanen nan?”

1 Sar 12

1 Sar 12:1-10