1 Sar 12:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mutanen nan sun ci gaba da zuwa Urushalima don miƙa wa Ubangiji hadayu, zuciyarsu za ta koma kan sarki Rehobowam, na Yahuza, za su kashe ni, su koma wurinsa.”

1 Sar 12

1 Sar 12:26-31