1 Sar 12:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan sarki Yerobowam ya gina Shekem a ƙasar tudu ta Ifraimu, ya zauna can. Daga can kuma ya tafi ya gina Feniyel.

1 Sar 12

1 Sar 12:16-33