1 Sar 12:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi musu magana bisa ga shawarar matasa ya ce, “Tsohona ya nawaita muku, ni kuwa zan ƙara nawaita muku. Tsohona ya yi muku horo da bulala, amma ni zan yi muku da kunamai.”

1 Sar 12

1 Sar 12:7-20